• Kashi na 40 – Kafar samun labarai

  • 2015/11/17
  • 再生時間: 15 分
  • ポッドキャスト

Kashi na 40 – Kafar samun labarai

  • サマリー

  • Wani abu ya fado a zuciyar Paula da Philipp, shi ya sa ma suke son su san irin abin da kwararru a kan fitilu masu mugun haske ke aikatawa a garin Jena. Tuni ma sun san inda za su samo labarinsu. Paula da Philipp sun je kamfanin fitilun don su yi bincike. Yin hira a wurin zai taimaka musu da amsoshin da suke nema. Sai dai kuma kakakin kamfanin ya kore su, ya ki ya ba su bayanai. Amma sai 'yan jaridun suka gudanar da nasu binciken a asirce kuma suka zama ganau da idonsu. A nan ma dai Farfesa ya nuna shi ya fi kakakin kamfanin karadi, inda ya yi bayanin magana ta yau da kullum, musamman yadda ake takaita maganar baka.
    続きを読む 一部表示
activate_samplebutton_t1

あらすじ・解説

Wani abu ya fado a zuciyar Paula da Philipp, shi ya sa ma suke son su san irin abin da kwararru a kan fitilu masu mugun haske ke aikatawa a garin Jena. Tuni ma sun san inda za su samo labarinsu. Paula da Philipp sun je kamfanin fitilun don su yi bincike. Yin hira a wurin zai taimaka musu da amsoshin da suke nema. Sai dai kuma kakakin kamfanin ya kore su, ya ki ya ba su bayanai. Amma sai 'yan jaridun suka gudanar da nasu binciken a asirce kuma suka zama ganau da idonsu. A nan ma dai Farfesa ya nuna shi ya fi kakakin kamfanin karadi, inda ya yi bayanin magana ta yau da kullum, musamman yadda ake takaita maganar baka.

Kashi na 40 – Kafar samun labaraiに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。