• Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China

  • 2024/09/11
  • 再生時間: 29 分
  • ポッドキャスト

Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China

  • サマリー

  • Dangantaka ko alaka a tsakanin Najeriya da China tana ƙara yaukaka, musamman a baya-bayan nan.

    Ko a kwanan nan, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci wata tawaga zuwa kasar ta China domin halartar taron kyautata alakar kasuwanci tsakaninta da kasashen Afirka.

    Shirin Daga Laraba na wananan mako zai tattauna a kan ko mecece ribar ’yan Najeriya a irin wannan dangantakar?

    続きを読む 一部表示
activate_samplebutton_t1

あらすじ・解説

Dangantaka ko alaka a tsakanin Najeriya da China tana ƙara yaukaka, musamman a baya-bayan nan.

Ko a kwanan nan, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci wata tawaga zuwa kasar ta China domin halartar taron kyautata alakar kasuwanci tsakaninta da kasashen Afirka.

Shirin Daga Laraba na wananan mako zai tattauna a kan ko mecece ribar ’yan Najeriya a irin wannan dangantakar?

Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da Chinaに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。